Jihar Imo
Gwamna Hope Uzidinma na jihar Imo ya yi amai ya lashe, ya gaza faɗin sunayen masu hannu a matsalar tsaron jihar Imo kamar yadda ya yi alƙawari zai yi yau Talata
Gwamnatin Jihar Imo ambaci sunan Rochas Okorocha, sanata mai wakiltan Imo ta yamma, da Uche Nwosu, tsohon dan takarar gwamna na jam'iyyar Action Alliance, AA, a
'Yan sanda sun sheke mutum 1 yayin da 'yan daba suka yi yunkurin kone fadar babban basarake Eze Imo. Wasu daga 'yan daban sun sere daji da miyagun raunika.
Gwamnan jihar Imo dake kudancin Najeriya, Hope Uzodinma, ya lashi takobin fallasa sunayen masu kara rura wutar rikici dake jawo kashe-kashe a jihar Gobe Talata.
Tsohon gwamnan jihar Imo ya tono sirri, inda yace babu wasu 'yan bindiga da ke kashe mutane a jihar Imo, kawai 'yan sanda ne ke aikata hakan daga gidan gwamnati
Kungiyar 'yan aware ta Biyafara wacce aka fi sani da IPOB ta bayyana cewa miliyoyin yan uwa daga gida da wajen kasar ne ke daukar dawainiyarta ta bangaren kudi.
Rahoton da muke samu daga na kusa da tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Imo, Uche Nwosu, shine an sako shi bayan kama shi da yan sanda suka yi a coci ranar Lahadi
Jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar nan reshen jihar Imo, ta bayyana cewa doka ce ta yi aiki akn tsohon ɗan takarar gwamnan jihar, kuma sirikin tsohon gwamna, Uche.
An shiga rudani a cocin St Peters da ke Eziama Obire a karamar hukumar Nkwere na jihar Omo, a ranar Lahadi, a lokacin da aka kama Uche Nwosu, surukin Sanata Roc
Jihar Imo
Samu kari