Jihar Imo
Matafiya sun ja numfashi na ajiyar zuciya yayin da aka wayi gari farashin litar man fetur ya ƙara tashi ba zato ba tsammani a jihar Imo da ke kudancin Najeriya.
Kotun daukaka kara, ta ayyana Hon. Ikenga Imo Ugochinyere Ikeagwuonu, a matsayin sahihin dan majalisa mai wakiltar Ideato ta Arewa da kudu a jihar Imo.
Taron cimma yarjejeniyar zaman lafiya da hukumar INEC ta shirya kan zaɓen gwamnan Imo a birnin Owerri, ya zo ƙarshe cikin rigima a tsakanin jam'iyyu.
Kungiyoyin sufurin jiragen sama sun janye daga aiki kan duk wani jirgi da zai tashi ko sauka jihar Imo, haka zalika sun dauki mummunan mataki kan Gwamna Uzodinma.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta fitar da jerin rumfunan zaɓe 40 waɗanda ba za a gudanar da zaɓe ba a zaɓen gwamnan jihar Imo na ranar Asabar.
Ƙungiyar SERAP ta yi barazanar shigar da Shugaba Tinubu da Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ƙara a gaban kotu saboda dukan da aka yi wa Joe Ajaero.
Sifeta Janar na hukumar 'yan sandan Najeriya ya sanya dokar takaita zirga-zirga a jihohi uku da za a gudanar da zaben gwamnoni nan da kwanaki hudu.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta bayyana shiga yajin aikin gama-gari a ranar Laraba 8 ga watan Nuwamba idan har ba a sake Joe Ajaero ba da ke tsare.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi shugaban ƙungiyarkwadago na masa, Joe Ajaero, da tsoma baki a harkokin siyasar cikin gida wanda hakan ya ja masa.
Jihar Imo
Samu kari