Hajjin Bana
Wata mahajjaciya daga jihar Filato, Hajiya Zainab ta nuna halin gaskiya da riƙon amana yayin aikin hajjin 2025, ta mayar da $5000 da ta tsinta ga mai su ɗan Rasha.
Kasar Murtaniya ta musa cewa jirgin da ya dauko mahajjatanta ya fada Tekun Maliya yayin da ya yi hadari. Kasar ta ce na kammala jigilar Mahajjatanta lafiya.
Wata mahajjaciya daga jihar Zamfara ra samu karuwa a birnin Madina na kasar Saudiyya. 'Yan Najeriya sun yi martani kan haihuwar da mahajjaciyar ta yi.
Mahajjaciyar Najeriya mai suna Hajiya Adizatu Dazum ta rasu a birnin Makka bayan rashin lafiya. Matar mai shekara 75 ta fito ne daga jihar Edo da ke Kudu.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da Sheikh Saleh bin Abdullah Al Humaid a matsayin limamin Arafa da zai yi huduba wa miliyoyin musulman duniya a Namira.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi magana kan dalilin hana shi zuwa Saudiyya aikin hajjin 2025. Sheikh Gumi ya ce saboda matsayarsa kan siyasa ne.
Kotun kolin Saudiyya ya sanar da cewa za a fara duban watan sallar layya na 2025 a ranar Talata, 27 ga Mayu. Za a fara duba watan Zul Hijja ne domin bikin sallah
Malaman da suka shiga cikin tawagar NAHCON a Hajjin 2025 sun yi wa shugaba Bola Ahmed Tinubu addu'a a Madina. Sheikh Afini Abdulbari ya yabi NAHCON.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON), ta ja kunnen mahajjatan Najeriya kan daukar abubuwan da suka bace yayin da suke gudanar da aikin zagaya Ka'aba a Saudiyya.
Hajjin Bana
Samu kari