Hajjin Bana
NAHCON ta ce kudin hajjin shekarar nan zai yi tsada. Wannan abu ne da dole a shirya masa daga yau. Duk mai shirin zuwa Hajji ya fara biyan Naira Miliyan 4.5.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya karrama Hajiya Aisha Nahuce, matar da ta tsinci $80,000 a Saudiyya tare da mayarwa mai shi yayin aikin hajjin bana.
Rahotanni sun yaɗu cewa an halaka Alhazai mutum tara a ƙaramar hukumar Mangu bayan sun dawo daga ƙasa mai tsarki. Gaskiya ta bayyana dangane da batun kisan.
Allah ya yi wa babban limamin babban masallacin Suleja a jihar Neja rasuwa jim kaɗan bayan ya dawo daga ƙasa mai tsarki inda ya gudanar da aikin Hajjin bana.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya sanar da rushe dukannin shugabannin riko na kananan hukumomin jihar Bauchi. Sanarwar ta fito ne ta hannun sakataren.
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun tafi Saudi da kudin da yake da alamar tambaya. Ana ta ram da ‘Yan bindiga da matansu da su ka dawo daga sauke faralin.
Wata Hajiya da ta fito daga jihar Legas mai shekara 70 a duniya ta riga mu gidan gaskiya bayan an kammala aikin Hajji. Ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi.
An bayyana cewa rukunin farko na alhazan jihar Legas da suka gudanar da aikin hajji a bana sun baro Jeddah da ke kasar Saudi Arabia zuwa Najeriya da misalin.
Hukumar alhazai ta sanar da barkewar gudawa a sansanin mahajjatan jihar Kano sakamakon cin abinci barkatai na Takaru a Makkah bayan kammala aikin hajji a bana.
Hajjin Bana
Samu kari