Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal
Shugaba Muhammadu Buhari ya sha alwashin rage ikon Gwamnoni, karfafa ‘Yan Majalisa da Alkalan Jihohi a Najeriya. Fadar Shugaban kasa za ta gwabza da Jihohi.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya shirya tattaunawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan kisan gillar da 'yan bindiga ke yi wa jama'ar jihar sa.
Jam’iyyar PDP ta samu kan ta a cikin sabanin shugabanci a wasu Jihohi. Jihar Kaduna, Ekiti da Filato su na cikin inda wannan rigima ta yi kamari kawo yanzu.
Gwamnonin PDP sun fadi ‘Dan siyasa 1 da dole ayi aiki da shi a zaben 2023. Gwamnonin Jam’iyyar PDP sun yabawa aikin tsohon Gwamnan Jigawa watau Sule Lamido.
Mun fahimi cewa dakilewa Gwamnoni iko da karfafa Majalisa zai hada shugaban kasaBuhari da Gwamnoni fada. Su na ganin shugaban kasar ya shiga hurumin majalisa.
A kowace rana Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto zai rika biyan masu aikin COVID-19 kudi har N15, 000. Jaridar Daily Trust ta fitar da wannan rahoto.
Kwamishinan kasa da gidaje, Surajo Gatawa, ya mutu a daren ranar Lahadi,kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito a daren nan. Jaridar ta ce wata majiya a gidan
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, ya bayyana cewa a halin yanzu jihar ta rasa rayuka takwas sannan mutane 66 sun kamu da annobar nan ta coronavirus.
Gwamnatin Jihar Sokoto karkashin Mai girma Aminu Waziri Tambuwal ta dauki mataki na yaki da cutar Coronavirus. Za a rika bin wadanda su ka dawo daga kasar waje.
Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari