Gwamnan Jihar Katsina
A yau, Alhamis, ne mataimaki kuma mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, tare da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, da takwaransa na jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da kuma shugaban jam'iyyar APC na ka
Hukumar inganta fasahar zamani ta kasa (NITDA) da Sheikh Isa Ali Pantami, ke jagoranta ta bude wata cibiyar raya fasahar zamani a jihar Katsina. A wata takardar sanarwa da jami’ar hulda da jama’a ta hukumar NITDA, Hadiza Umar, ta
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wani bawan Allah mai suna Attahiru ya shaida ma wakilinta cewa kimanin watanni uku da suka gabata ne Matarsa ta haifi diya mace, wanda itace yarsu ta farko, hakan yasa suka rada mata suna Fatima.
Kaakakin yace: “Coommassie mutum ne mai tsananin kishin yankin Arewa, tare da son cigabanta da kuma raya ayyukan Ahmadu Bello Sardauna, haka zalika mutum ne cikakke, jajirtacce wanda yayi fice a duk aikin da yayi.”
A kalla mutane 7,727 hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) zata dauka aiki na wucin gadi a zaben maye gurbi a jihar Katsina. INEC zata gudanar da zaben maye gurbin sanatan yankin Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar, da
A jiya ne jami’an ‘yan sandan tawagar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, sun zane wasu jami’an kwastam uku a Katsina. Lamarin ya faru ne a kauyen Daddara na karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina inda Osinbajo ya kai
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya bayyana, mataimakin shugaban Osinbajo ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari wajen gudanar da wannan ziyara inda ya jajantawa gwamnatin jihar Katsina da kuma wadanda annobar ta shafa.
Kauyuka biyar ne ambaliyar ruwar ta shafa bayan wata rafi tayi ambaliya bayan ruwan saman da aka kwana ana yi a daren Lahadi, inji Aminu Waziri shugaban hukumar agaji na jihar Katsina KSEMA. A cewarsa, jami'an hukumar sun gano gaw
Sarkin ya bayyana hakan yayin da shugaban kasar ya kai ziyarar jajantawa al'ummar jihar dangane da ibtila'in ruwan sama da ya afku a kwanakin baya da ya salwantar da rayukan mutane 11 da kuma dukiya ta kimanin naira biliyan 2.3.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari