Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Buhari zai kammala aikin da ya gagari Najeriya tun 1992. A makon nan ne Gwamnatin Tarayya ta amince a saki makudan Biliyoyin kudi saboda karasa aikin ruwan zobe da ya tsaya cak a Jihar Katsina tun lokacin mulkin IBB.
Sanata Abu Ibrahim shine shugaban kwamitin kula da al’amuran Yansandan Najeriya a majalisar dattawa, sai dai Sanata ba shi da sha’awar sake neman kujerar da yake kai, don haka ya kaurace ma zaben fidda gwani na Sanatocin jahar Kat
A yanzu, Cif joji na kasa, Alkalin Alkalai, Jastis Walter Onnoghen, a taron kotunan da Asset Management Corporation of Nigeria (AMCON) din, an sami cimma matsaya kan yadda za'a rage bata lokaci da kumbiya-kumbiya ta kotuna kan yad
A yau, Talata, 2 ga watan Oktoba, ne jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayyana dalilinsa na daina goyon bayan gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode, a kokarinsa na sake komawa karagar mulki a karo na biyu. Da yake maga
A jiya ne jam’iyyar APC mai mulki ta gudanar da zaben tabbatar da shugaba Buhari a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben shekarar 2019. Kamar yadda jam’iyya ta bayyana a baya, ta gudanar da zaben shugaban Buhari kai tsa
A yau ne, Asabar, 22 ga watan Satumba, 2018, masu kada kuri’a a jihar Osun zasu zabi sabon gwamna da zai maye gurbin gwamnan jihar, Rauf Aregbesola, da wa’adin mulkinsa yak are. Bayan dukkan jam’iyyu, musamman APC mai mulki da PDP
Za ku ji cewa manyan 'Yan siyasa fiye da 10 sun fara harin kujerar Gwamnan Borno a APC daga ciki har da Ministan Buhari da ‘Yan Majalisu. 'Yan takarar sun hada da Mustapha Shehuri da Sanata Abubakar Kyari da Sanata Bakaka Garbai.
APC ta samu rabuwar kai yayin da ake fara shirin tsaida ‘Yan takara. Jigon Jam’iyyar APC mai mulkinwatau Asiwaju Bola Tinubu ya bayyana yadda zaben 2019 zai kasance. Tinubu yace kato-bayan-kato za a tsaya a fitar da ‘Yan takara.
Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewar ‘yan bindigar sun isa garin da misalign karfe 1:00 na dare tare da yin harbin iska kafin daga bisani su bankara kofa su shiga gidan Faston. Yakubu Sabo, kakakin hukumar ‘yan sanda a jihar
Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari
Samu kari