Jihar Gombe
Wasu mutane da ba a gano ko su waye ba har yanzu sun je har ɗakin kwanan wata ɗaliba sun soka mata wuta a jihar Gombe, yan sanda sun fara gudanar da bincike.
Hukumar tsaro ta sibil defens ta tabbatar da cafke wasu mutane masu aikata luwaɗi da ke shirin gudanar da auren jinsi a jihar Gombe, bayan ta kai musu sumame.
Yanzu muke samun labarin yadda aka kame wasu tsagerun da ake zargi da kashe wata mata mais hekaru 58 a wani yankin jihar Gombe da ke Arewa maso Gabas.
Rundunar 'yan sanda sun tabbatar da kisan wata tsohuwa a birnin Gombe wanda 'yan ta'adda su ka yi mata yankan rago a Unguwar Jekadafari da ke jihar.
An karrama dan Najeriya mai shekaru 70 da ya kirkiri janareto mara amfani da mai da digirgir. Mallam Hadi Usman ya kuma kirkiri risho mai girki da ruwa.
Gwamnan jihar Gombe ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi amfani da N1.3bn da hukumar EFCC ta kwato wajen tsohon gwamna Dankwambo wajen biyan bashin kudaden fansho.
Matasa masu cin gajiyar N-Power sun koka kan yadda aka dakatar da shirin yayin da su ka share fiye da watanni goma ba tare da ba su alawus ba na aikin da su ka yi.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Gombe ta tabbatar da nasarar gwamna Inuwa Yahaya na jam'iyyar APC, ta yi watsi da ƙarar PDP da ɗan takararta.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Gombe ta zartar da hukuncinta kan ƙarar da jam'iyyar ADC ta shigar tana ƙalubalantar nasarar gwamnan Inuwa Yahaya.
Jihar Gombe
Samu kari