Jihar Gombe
Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta juyo kan mata inda ta sake ware wani tallafi a jihohin Najeriya 36 da birnin Tarayya Abuja domin taimaka musu a sana'o'insu.
Gwamnan Gombe ya yi alkawrin karin albashin ma'aikata zuwa N70,000 bayan sun zauna da yan kwadago a jihar. Inuwa Yahaya ya ce suna daf da fara biyan sabon albashin.
Shugaban gwamnonin Arewacin Najeriya, Muhammad Inuwa Yahaya na jihar Gombe ya taya Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar III murnar cika shekaru 68 a duniya.
Duk da rattaba hannu kan kudirin dokar sabon mafi karancin albashi na N70,000 da Shugaba Bola Tinubu ya yi, wasu gwamnoni sun ce ba za su iya biya ba.
Gwamnonin Arewa sun zauna a karon farko bayan zanga zangar tsadar rayuwa domin duba damuwowin yankinsu a Abuja. Gwamnan Gombe ne ya jagoranci zaman.
Sanata Muhammad Ɗanjuma Goje ya yi nasara, kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta tabbatar da shi ɗan APC, ta ci tarar jam'iyya mai mulkin jihar Gombe N200,000.
Gwamnan jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya yi karin haske kan dalilin da ya sa bai sanya dokar hana fita ba a jihar yayin zanga-zanga.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazak ya kafa kwamitin mutane 21 saboda mafi karancin albashin ma'aikata na N70,000 yayin da ake zanga-zanga.
Kungiyar Kwadago ta NLC a jihar Gombe ta bayyana rashin jin dadi kan kalaman Gwamna Inuwa Yahaya na jihar kan biyan mafi karancin albashin N70,000.
Jihar Gombe
Samu kari