Jihar Gombe
Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta tura sakon ta'aziyya bayan babban rashin tsohon kwamishina, Julius Ishaya Lepes.
Kotun tarayya za ta fara sauraron karar hana amfani da babur daga karfe 7:00 na dare zuwa karfe 6:00 na safe. Lauya Usamatu Abubakar ne ya shigar da kara.
Shugaban APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya kai ziyara gidan Farfesa Isa Ali Pantami a Abuja inda suka tattauna batutuwa da dama da suka shafi mulki.
Gwamnonin Najeriya kimamin 20 sun ciwo bashin Naira biliyan 458 a wata shida na farkon 2025. Hakan na zuwa ne duk da karin kudin shiga da suka samu daga tarayya.
Gwamnatin jihar Gombe ta ja kunnen iyayen yara kan batun sanya yara a cikin makaranta. Ta bayyana cewa iyayen da ba sa kai yara makaranta za su fuskanci dauri.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin Najeriya ranar Lahadi, tare da gargadi ga matafiya da mazauna yankunan da ke bakin teku.
Tsoshon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ziyarci gidan Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami. Sun tattauna abubuwan da suka shafi ilimi da shugabanci.
Yayin da ake zargin kafa masana'atar fim, Sheikh Adamu Muhammadu Dokoro ya yi gargadi ga gwamnatin jihar Gombe, ya ce fina-finai ba sa gyaran tarbiya.
Wasu da ake zargi 'yan bindiga masu garkuwa da mutane ne sun sace wani mutum a karamar hukumar Dukku sun kashe shi bayan karbar kudin fansa Naira miliyan 5.
Jihar Gombe
Samu kari