Sheikh Kabiru Gombe
Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce DSS ta kama mai damfara da sunan Izala da Sheikh Kabiru Gombe bayan shafe shekaru yana cutar mutane a jihar Legas.
Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah ya yi kira ga malaman Izalar Jos da Kaduna kan rikici da ya barke tsakanin Sheikh Jingir da Kabiru Gombe. Ya bukaci a sasanta.
Shugaban kungiyar Izalah, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya gargadi masu yada batun 'Quranic Convention' a kafofin sadarwa su janye idan ba alheri za su rubuta ba.
Jihar Gombe ta zamo ta daya a gasar fannin lafiya a jihohin Najeriya 36 ta zamo ta biyu a kula da marasa lafiya a Arewa maso gabas, ta samu kyautar $400,000
Yayin da ake zargin malamai da ci da addini, Sheikh Kabiru Gombe ya yi magana kan lamarin inda ya ce Bola Tinubu da Kashim Shettima sun fi kowa ci da addini.
Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya yi magana kan liyafar da Sheikh Kabiru Gombe ya halarta inda ya ce kwata-kwata bai dace malamai su halarci irin wannan wuri ba.
Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya fadi dalilin da ya sa malamai halartar liyafar diyar Kwankwaso da dan Dahiru Mangal a Kano.
Ana shirin bikin yar Rabiu Kwankwaso da Alhaji Dahiru Mangal, an gudanar da liyafa a jiya Juma'a a Kano wanda ya samu halartar Sheikh Kabiru Gombe.
Sheikh Kabiru Gombe ya gabatar da nasiha yayin bikin 'dinner' na auren yar Kwankwaso da aka yi a jihar Kano da ya tayar da kura da kuma ce-ce-ku-ce.
Sheikh Kabiru Gombe
Samu kari