Sheikh Kabiru Gombe
Sakataren kungiyar Izala, Sheikh Muhammadu Kabiru Haruna Gombe ya yi kira ga matasa su kauracewa duk wata zanga-zanga da ka iya kawo tashin yamutsi a ƙasa.
Masu kwacen wayoyi, satar abubuwan hawa da daba sun fitini Kano. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya yi nasiha ta musamman a kan masu rike da madafan iko a Najeriya
Kungiyar Izala ta jihar Gombe ta sanar da fara al-kunut a dukkan masallatan ta da ke jihar Gombe. Shugaban ta na jihar Gombe ne ya bada sanarwar.
Matar da tasa a roƙi mijinta ya mayar da ita a Tafsirin 23 ga wata ya mayar da ita, Jabir Sani Maihula yayi jan hankali zuwa gare ta jiya bayan kammala Muhadara.
Sheikh Kabir Gombe ya ba Tinubu shawarar a saye abinci domin a rabawa talakawa. Malamin ya ce idan wahalar rayuwa ta kai bango, abubuwa za su birkice a Najeriya.
Ana fatan Isa Pantami ya zama Gwamnan Gombe. Kalubalen farko a gaban malamin shi ne samun tikitin APC, daga nan sai karbuwa a wajen kiristoci da ke Gombe.
Za a ji cewa lauyan fitacciyar ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya, Barista A. U. Haji, ya ce mahukunta na neman jefa rayuwar wadda yake karewa cikin hatsari.
Malam Ibrahim Khalil ya ce mafi ƙarancin sadaki a yanzu, Naira dubu ashirin, ₦20,000. Sai dai malamin bai kawo hujjojin yadda ya cin ma lissafin ba.
Rigimar siyasar da ke tsakanin Bello Matawalle da Dauda Lawal ya shafi Shehin malami. Tukur Sani Jangebe ya ajiye limancin Juma’a saboda rigimar Zamfara.
Sheikh Kabiru Gombe
Samu kari