Tsadar Mai
Matatar Dangote ta nemi NNPCL ta rika fadin labari yadda ya ya ke. Matatar na martani ne kan cewa ta ranci Dala biliyan daya domin ta fara gudanar da aiki.
Duba da halin kunci da aka sake shiga musamman a wannan lokaci na bukukuwan karshen shekara, Matatar man Aliko Dangote ta sake rage farashin mai.
NNPCL ya karbi bashin dala biliyan 1 don tallafawa matatar man Dangote, ya kuma jagoranci sake bude matatar Fatakwal da samun riba a karkashin Kyari.
Tsohon shugaban Majalisar Tarayya, Hon. Yakubu Dogara ya sake magana kan halin da ake ciki a Najeriya inda ya yabawa salon mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagos ya shirya samar da shinkafa a kasuwannin jihar domin karya farashi nan da makwanni biyu zuwa uku masu zuwa.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da daidaita canjin kudade abu ne mai muhimmanci domin ceto Najeriya daga rushewar tattalin arziki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sake kare manufar gwamnatinsa ta cire tallafin man fetur. Ya bayyana cewa cire tallafin ya fara haifar da sakamako mai kyau.
Yayin da yan Najeriya ke cigaba da shan wahala saboda tsadar mai, Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da motoci masu amfani da gas domin zirga-zirga kyauta a birnin Abuja.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya bayyana cewa fetur din da za a rika samarwa daga matatar Port Harcourt da ke Rivers, na gidajen man kamfanin ne kawai.
Tsadar Mai
Samu kari