Wahalar man fetur a Najeriya
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta dawo da biyan tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya cire a shekarar 2023.
Babban malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ba shugaba Bola Tinubu shawarin dawo da tallafin man fetur a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya fito ya gayawa 'yan Najeriya dalilinsa na cire tallafin man fetur a jawabin da ya yi kan zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ba za ta iya cigaba da biyan tallafin man fetur ba kasancewar bai cikin kasafin kudin wannar shekarar. Idirs Muhammad ne ya magantu
'Yan majalisa sun yi ikirarin cewa barnar da aka tafk a NNPCL karkashin jagorancin Kyari ne ya haddasa bala'in da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ke ciki.
Shugaba Bola Tinubu ya umurci kamfanin mai na Najeriya (NNPCL) da ya sayar da danyen mai ga matatar Dangote da sauran matatun mai da ke tafe a Naira.
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan bumburutu sun fara cin karensu ba babbaka inda suke sayar da litar fetur kan N1,300 zuwa N1,500 sakamakon karancin man a kasar.
Kungiyar yan kasuwar man fetur ta kasa ta koka kan yiwuwar samun tsadar man fetur daga matatar man Dangote da ke Legas. IPMAN ta ce sai NNPCL ta sa hannu.
Kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fitar da wata sanarwa inda ya bayyana karancin mai a halin yanzu yayin da gidajen mai suka daidaita farashin man.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari