Wahalar man fetur a Najeriya
Kungiyar manyan ma'aikatan fetur da gas na kasa (PENGASSAN) ta ce za a samu matsala idan yan kasuwa su ka fara sayo fetur kai tsaye daga matatar Dangote.
Doyin Okupe, tsohon hadimin shugaba Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana rashin amincewa da shawarar da fitaccen dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote ya ba gwamnati.
Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta IPMAN ta ce sun fara tattaunawa da matatar Ɗangote domin fara ciniki kai tsaye ba tare da biyowa ta hannun NNPCL ba.
Yayin al'umma suka shiga mummunan yanayi na cire tallafin man fetur, Aliko Dangote ya shawarci Shugaba Bola Tinubu ya kawar da tallafi gaba daya a kasar.
A wannan labarin, za ki ji akwai alamun cewa masu shan wutar lantarki a tsarin A na samun wutar sama da awanni 20 za su fuskanci karin kudin lantarki.
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana yakinin cewa za ta iya fara sayen fetur kai tsaye daga matatar Dangote yayin da tsadar fetur ke kamari.
A wannan labarin, za ku ji tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Felix Osakwe ya shawarci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ajiye mukamin Ministan man fetur.
Matatar man Dangote da sauran masu tace mai sun koka kan matakin da dillalan man suka dauka na cigaba da shigo da mai daga ketare wanda ba shi da kyau.
A wannan labarin, za ku ji cewa ana saura kwanaki uku gabanin zaben gwamna a Edo, gwamnan jihar, Godwin Obaseki ya raba tallafi ga mata 'yan kasuwa.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari