Wahalar man fetur a Najeriya
Matatar Dangote da ke jihar Legas a Najeriya ta bayyana cewa ana dab da fara tace danyen mai a matakin 100%, wanda zai kara habaka yawan fetur da za a iya samu.
Mai taimakawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin mazabu ta ɓukaci 'yan Najeriya da su daina sukar gwamnati kan cire tallafin man fetur.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya musanta rahoton da ke yawo cewa an samu wata fashewa a matatar man Warri, ya ce rahoton da ake yaɗawa ƙarya ne.
Gobara ta tashi a gidan man MRS kusa da filin jirgin Yola, yayin da wasu tankoki biyu na man fetur suka kone kurmus. Jami'an kashe gobara na kokarin kashe wutar.
'Yan kasuwa sun ce ba za a ga raguwar farashin man fetur nan take a gidan mai ba. Dangote ya rage farashi, amma gidajen mai na da man da suka saya a tsohon farashi.
Matatar man Dangote ta rage farashin man fetur zuwa N890, inda kamfanin ya bukaci ‘yan kasuwa su bi sahu. Jama’a na jiran ganin ko ragewar za ta kai ga kowa.
Kungiyar 'yan kasuwar man fetur ta PETROAN ta ce nan gaba kadan za a samu saukin farashin man fetur a Najeriya saboda farfado da matatun Fatakwal da Warri.
Tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon minista a gwamnatin Muhammadu Bƴhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana shirinsa da ya zama shugaban kasan Najeriya.
Yan kasuwar man fetur sun bayyana cewa an samu saukin kudin shigo da litar man fetur daga ketare. Hakan na nufin za su iya daina sayen mai a matatar Dangote.
Wahalar man fetur a Najeriya
Samu kari