Labaran kasashen waje
Shugaban shirin nukiliyan Iran ya bayyana cewa ba zai yiwu kasar ta dakatar da sarrafi sinadarin Uranium kar yadda Amirka ke bukata ba, ya fadi dalilai.
Jakadan Iran a Pakistan, Reza Amiri Moghadam ya bayyana cewa kasarsa za ta tura tawaga zuwa birnin Islamabad domin tattaunawa da Amurka/Isra'ila.
Shugaban Majalisar dokokin Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf ya zargi Amurka da sabawa sharudda 3 daga cikin 10 na taagaita wuta tun kafin a fara tattaunawa.
Kasar Iran ta dauki zafi kan hare haren da Isra'ila ta kai Lebanon, ta bukaci Amurka ta zabi zaman lafiya ta hanyar tsagaita wuta ko yaki ta hannun Isra'ila.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa kasar za ta yi zaman sirri don tattauna kan abubuwan da ke kunshe a yarjejeniya da kasar Musulunci ta Iran.
Kasashen UAE, Kuwait, da Bahrain sun fuskanci harin makaman Iran yau Laraba, 8 ga Afrilu, 2026, sa'o'i kadan bayan sanarwar tsagaita bude wuta yau.
An samu sabanin ra'ayi tsakanin yan majalisar Amurka bayan sanarwar da Shugaba Donald Trump ya yi ta tsagaita wuta a yakinsa da kasar Musulunci ta Iran.
Gwamnatin Pakistan ta godewa kasashen da ta kira yan uwa, wadanda suka bada gudummuwa wajen kawo karshen yakin Amurka/Isra'ila da kasar Musulunci ta Iran.
Shugaba Donald Trump ya yi barazanar sanya harajin kashi 50 kan duk ƙasar da ke sayar wa Iran makamai yayin da ya ce za a hana Iran sarrafa sinadarin uranium.
Labaran kasashen waje
Samu kari