
Yan Kwallo







Da alamu dai Kudi ya jawo Gwamnatin Kasar Saudiyya ta halattawa Cristiano Ronaldo zaman daduro tare da Georgina Rodriguez wanda suka suna tare, amma babu aure.

Masoyin Lionel Messi kuma mai karfin fada a aji a soshiyal midiya, Mike Jambs wanda ya yi tattoo Lionel Messi a goshinsa bayan cin kofin duniya yace yayi nadama

Babu ‘dan wasan da zai karbi albashin tsohon tauraron Real Madrid da Manchester zai samu a Saudi. Amma dukiyar Faiq Bolkiah ta nunka na Cristiano Ronaldo sau 15

Yar uwar marigayi Pele, Maria Lucia do Nascimento, ta ce mahaifiyarsu wacce ta haura shekaru 100 bata ma san shahararren dan kwallon ya riga mu gidan gaskiya ba

Babban bankin kasar Argentina na duba yiwuwar saka fuskar Lionel Messi a takardar kudi ta Peso 1,000 biyo bayan nasarar da tawagar kasar ta yi a Qatar a 2022

Alamu na nuna Cristiano Ronaldo zai koma taka leda a kasar Saudi Tsohon ‘dan wasan na kungiyar Madrid, Manchester a Juventus, kuma ‘Dan wasan zai bar Turai.
Yan Kwallo
Samu kari