Yan Kwallo
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya ki kallon wasan Najeriya da Morocco ne domin gujewa hawan jini amma kuma wasu suka kunna masa talabijin.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
Tsohon mai tsaron gidan Najeriya, Peter Rufai ya rasu a jihar Legas bayan fama da jinya. Peter Rufa ya buga kwallo a Najeriya da wasi kasashe da dama.
Mutuwar dan wasan Liverpool, Diago Jota ta kara tunowa da wasu 'yan wasan kwallon kafa da suka rasu sakamakon hadarin mota a kasashen duniya da Afrika.
Bayan ya tafka kuskure a wasan kusa da na karshe a gasar zakarun Turai, Fasto Joel Atuma, ya yi hasashen cewa PSG za ta doke Inter Milan a wasan karshe.
Yayin da ake shirin buga wasan zakarun Turai, Malamin coci, Joel Atuma ya ce Arsenal za ta doke PSG a wasan kusa da karshe sannan ta i nasara kan Barcelona.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar tsohon kyaftin din Super Eagles kuma wanda ya horas da ƙungiyar a Najeriya, Christian Chukwu yana da shekaru 74 a duniya.
Shirin sayar da Victor Osimhen tsakanin Napoli da Man United ya yi karfi. An ce Napoli ta fi son sayar da Osimhen ga United don kaucewa sayar da shi ga Juventus.
Yayin da Super Eagles ke shirin wasa a yau Talata, Gwamnatin Akwa Ibom ta sayi tikiti domin rabawa kyauta ga ƴan Najeriya a wasanta da Zimbabwe a filin wasa na Uyo.
Yan Kwallo
Samu kari