Fittaciyar Jarumar Kannywood
Fitacciyar jarumar kannywood Ummi Rahab wacce ta yi fice saboda Ubangidanta, Adam Abdullahi Zango bayan kacamewar wani rikici tsakaninsu ta magantu kan zancen.
Jarumin Adam Zango ya ce yana yi wa Allah godiya bisa daukakan da ya samu ta harkar fim amma ya gaji da ita kuma da ya samu wata hantar samun kudin zai dena fim
Daya daga cikin matasan jarumai mata dake jan zaren su a masana'antar shirya fina-finan Hausa, Maryam Yahaya, tace zazzabin maleriya da Taifod ne suke damunta.
Mansura Isa, tsohuwar mata ga jarumi Sani Danja, ta yi kakkausan martani cikin fushi ga masu sukarta game da sakinta da aka yi, tace ba ita ce mace ta farko ba.
A yau Juma'a 2 ga watan Yulin 2021 ne aka yi jana'izar tauraruwan wasan kwaikwayo na hausa, Zainab Booth, wacce ta rasu a ranar Alhamis. Premium Times ta ruwait
Verified Innalillahi wa inna ilahir raj’un, Allah ya yi wa Hajiya Zainab Musa Booth, tsohuwar jarumar Hausa ta Kannywood rasuwa, za a yi jana’iza a yau Juma'a.
Bayan rabuwa da yayi da tsohuwar matarsa, Shahararren dan kwalon Super Eagles, Shehu Abdullahi ya angwance da sabuwar amaryarsa Naja'atu Muhammed Suleman.
Allah da girma yake! Allah ya tabbatar mana da cewa dukkan rai zai dandana mutuwa. A safiyar Alhamis, 6 ga watan Mayun 2021 ne jaruma Khadija Mahmud ta rasu.
Tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin cewa ta yi soyayya da Shugaban kasa a mulkin Soja, Ibrahim Babangida.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari