Gobara
Rahotanni sun nuna cewa motoci aƙalla 100 ne ake tsammanin sun ƙone yayin da wasu tankokin man fetur suka fashe kuma suka kama da wuta a jihar Ribas.
Hukumar kashe gobara ta Kano ta tabbatar da faduwar wani gini a Kano wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutanen da ba a san adadinsu ba. Ana aikin ceto
Gobara ta tashi a wani bangare na filin jiragen sama na Murtala Muhammad (MMIA) da sanyin safiyar yau Alhamis, 25 ga watan Afrilu. Hukumar FAAN ta fara bincike.
Wata gobara da ta tashi da tsakar daren Lahadi ta kone dukkanin kayan dake kasuar Boda dake garin Gaya a karamar hukumar Gaya dake jihar Kano. Har yanzu ana jimami
An samu tashin wata mummunar gobara a kasuwar garin Yola d ake karamar hukumar Yola ta Kudu a jihar Adamawa. Shagunan 'yan kasuwa masu yawa sun lalace.
Gobarar dai ta faru ne a kasuwar Bologun dake Lagos. Ta kuma cinye shaguna sama da ashirin inda ta jefa sama da 'yan kasuwa 86 cikin babbar hasara.
An samu tashin wata mummunar gobara a kasuwar Gamboru da ke cikin birnin Maiduguri na jihar Borno. Jami'an 'yan kwana-kwana sun yi nasarar kashe ta.
An shiga cikin firgici yayin da shugaban jam'iyyar LP, Julius Abure ya sha da kyar bayan gobara ta kama gidansa sa ke birnin Abuja da safiyar yau Laraba.
Wata mummunar gobara da ta tashi a safiyar ranar Talata ta babbake shaguna da dama a babbar kasuwar Owode da ke Offa, jihar Kwara, an tafka babbar asara.
Gobara
Samu kari