Yaki da ta'addanci a Najeriya
Barista Abdu Bulama Bukarti ya caccaki gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato bisa zargin sahalewa mutanensa su ci zarafin matashiyar da ta nemi a kau da rashin tsaro.
Rundunar sojojin kasar nan ta ce jami'anta a shirye su ke wajen cigaba da yakar ta'addanci da ya yi katutu a kasar, musamman a shiyyar Arewa maso Yamma.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christopher Musa, ya koka kan ayyukan masu ba 'yan ta'adda kayan aiki da bayanai. Ya ce suna kawo babban cikas.
Rahotanni sun nuna sojojin Najeriya sun kai samame wani sansanin ƴan bindiga a jihar Abia da ke Kudu maso Gabas, sun fara musayar wuta ranar Litinin.
A wannan rahoton, za ku ji cewa rundunar sojin Nijar ta bayar da tabbacin cewa dakarunta sun hallaka wasu daga cikin 'yan ta’addan Lakurawa a yankin.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun buɗe wa manoma wuta a yankin ƙaramar hukumar Mariga a jihar Neja, sun kashe rayukan mutum 7 tare da ƙona buhunan masara.
Majalisar dattawan Najeriya ta nuna damuwa kan yadda 'yan ta'addan Boko Haram ke ci gaba da iko a wasu kananan hukumomin jihar Borno. Ta bukaci sojoji su kwato su.
Ayyukan yan bindiga na kara ta'azzara a yankin karamar hukumar Kauru a Kaduna, sun yi garkuwa da Magajin Garij Ungwan Babangida da wasu mutum 14.
A wannan labarin, sanata mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Adamu Aliero ya bayar da tabbacin cewa dakarun kasar nan sun fatattaki yan ta’addan Lakurawa.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari