Yaki da ta'addanci a Najeriya
Malamin Musulunci a Najeriya, Farfesa Sabit Ariyo Olagoke ya yi hasashen shekarar 2025, yana mai gargadi kan matsalolin siyasa da tattalin arziki.
Alhaji Attahiru Bafarawa ya bayyana kasurgumin ɗan bindigar dajin nan, Bello Turji ya kai hari wani kauye tun kafin wa'adin da ya gindaya ya cika a jihar Sakkwato.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun shiga kauyen Kuki da tsakar rana ido na ganin ido, ana zargin sun halaka wata ƙaramar yarinya yar kimanin shekara 7 a Kaduna.
Kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta amince da bukatar hukumar tsaro ta DIA na ci gaba da tsare shugaban Miyetti Allah, Bello Bodejo bisa zargin ta'addanci.
Hukumar Hisbah ta cafke yara akalla 220 da ke gararamba a titunan jihar, inda aka gano sun fito daga jihohi akalla 14, daga ciki har da jamhuriyar Nijar.
Kungiyar ACT ta bukaci gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta gaggauta yin bincike a kan dalilan jam'an tsaro na kai hare-hare kan fararen hula a sassan Arewa.
An ruwaito cewa, gwamnatin Najeriya ta kashe makudan kudade domin tabbatar da an shiryar da 'yan Boko Haram tare da maida su mutane kamar kowa a kasar.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'adda masu kai hare-hare a sassa daban-daban na kasar nan. Sun hallaka miyagu tare da cafke masu aikata laifuka.
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya bayyana cewa an samu zaman lafiya a 2024 fiye da shekarar bara, ya yabawa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari