Yaki da ta'addanci a Najeriya
Majalisar wakilan Najeriya ta jinjinawa sojojin kasar bisa yadda su ka alkinta kasafin kudin 2024 wajen yaki da 'yan ta'addan da su ka hana jama'a sakat.
Rahotanni sun nuna cewa wani abin fashewa da aka bayyana a matsayin bom ya tarwatse a loƙacim da mutane ke tsakiyar barci da tsakar dare a jihar Imo.
Rundunar sojin saman Najeriya ta musanta rahoton da ke yawo cewa jirgin yakin sojoji ya yi kiskure soye mutanen da ba ruwansu a jihar Zamfara ranar Asabar.
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar illata dabar kaaurgumin ɗan bindigar nan, Bello Turji, sun hallaka yaransa da dama a jihar Zamfara.
Rundunar sojojin Najeriya ta bai wa dakarunta da ke fafatawa a fagen fama umarnin kawar da 'yan ta'addan Lakurawa ko kuma fatattakarsu daga kasar bakiɗaya.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce jami'an sojoji sun yi nasara kan ƴan ta'adda a Operation daban-daban da suka kaddama cikin mako guda a ƙasar nan.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan bindiga sun yi wa jami'an askarawa da ƴan banga kwantan ɓauna a jihar Katsina, majiyoyi sun ce an kashe rayukan mutane akalla 21.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya ce babu wani abin alheri da za a yi wa sojojin da suka mutu a fagen fama da ya wuce taimakawa iyalansu.
Babbat hedkwatar rundunar sojin Najeriya watau DHQ ta bayyana ainihin abinda ya faru a lokacin da ƴan ta'adda suka farmaki sansanin sojoji a jihar Borno.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari