Yaki da ta'addanci a Najeriya
A wannan labarin, al'ummar Sakkwato sun kara fada wa cikin zullumi biyo bayan yadda yan ta'adda daga kasashen ketare ke yin tururuwa zuwa jihar da mulkarsu.
A wannan labarin, rundunar 'yan sandan Oyo ta bayyana cewa an yi nasarar ceto jigo a jam'iyyar PDP, Benedick Akika bayan kwanaki a hannun yan bindiga.
Jirgin rundunar sojojin saman Najeriya NAF ya samu nasarar murƙushe ƴan ta'adda 28 a kauyen Bassa da ke ƙaramar hukumar Shiroro a jihar Neja jiya Laraba.
A labarin nan, hukumar da yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC) ya bayyana cewa talauci da cin hanci sun taimaka wajen ta'addanci.
Jami'an rundunar sojin Najeriya sun yi nasarar hallaka ƴan bindiga hudu a lokacin da suka kai samame sansaninsu da yammacin ranar Litinin a jihar Ƙaduma.
Rahotanni sun nuna cewa dakarun sojojin Najeriya da askarawan Zamfara sun kai ɗauki garin Moriki da ke ƙaramar hukumar Shinkafi bsyan cikar wa'adin haraji.
Ambaliyar ruwa a Maiduguri ta kashe yan Boko Haram sama da 100 a dajin Sambisa. An ruwaito cewa ambaliyar ta haura maboyar Boko Haram ne yayin da suke barci.
A wannan labarin, za ku ji gwamna Umaru Dikko Radda ya bayyana cewa jiharsa ta Katsina ba ta da isassun jami'an tsaro ko makaman da za a yaki ta'addanci.
A cikin wannan labarin, za ku ji cewa rundunar sojojin kasar nan ta ba yan Najeriya tabbacin cewa ta na iya kokarinta wajen magance matsalolin tsaro.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari