Yaki da ta'addanci a Najeriya
Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan Boko Haram shida a Mallam Fatori, sun kwato bindigogi, jirage marasa matuka, da makamai yayin da suka dakile hari.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar raya kasashen Afrika ta Yamma ta bayyana matsayarta a kan zargin cewa ana kisan kare dangi a kan kiristocin Najeriya.
Jami'an tsaron CPG na gwamnatin jihar Zamfara sun samu nasarar kama wata mota dauke da bindigogi da alburusai a kauyen Dangulbi, an fara bincike kansu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi magana kan barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ta kawo farmaki a Najeriya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hare-haren Amurka a Najeriya saboda zargin kashe Kiristoci. Tinubu ya yi bayani cewa Najeriya na kare ‘yancin addini.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban rundunar soji, Laftanar Janar Tukur Buratai mai ritaya, ya shawarci Amurka ta sake tunani a kan kawo hari Najeriya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da jami'an tsaro da suka hada da sojoji, 'yan sanda, NSCDC da sauransu bayan harin 'yan bindiga a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Amurka ta sake kakkausan kalamai ga Najeriya bayan ta yi barazanar kawo mata hari a kan batun kisan kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Jigawa ta bayyana cewa mutanen da aka gani da miyagun makamai ba 'yan ta'adda ba ne kamar yadda aka yada.
Yaki da ta'addanci a Najeriya
Samu kari