Femi Falana San
Da yake magana a wurin wani taro a jami'ar Ibadan ranar Litinin, Falana ya bayyana cewa tawagar masu kisan tana karkashin kulawar babban jami'in dan sandan da ke aiki tare da gwamnan a wancan lokacin. Falana ya kara da cewa daga
A cikin wata sanarwa data fito daga hedikwatar rundunar 'yan sandan Abuja, kwamishinan 'yan sanda, CP Bala Ciroma, ya bayar da umarnin a fara gudanar da bincike a kan sace matashin. Sanarwar mai dauke da sa hannun kakakin rundunar
Gwamnoni na iya kai Gwamnatin Buhari Kotu a kan nmaganar Amotekun. Gwamnoni za su gana da Shugaba Buhari a fadar Shugaban kasa kan batun da farko.
Amfani da jirgin shugaban kasa da Hannan Buhari ta yi, ya saba doka inji Femi Falana. Ya ce aiki da jiragen kasar wajen irin wannan aiki, zai rage kudin da a ke facaka da su.
Zakakurin lauya kuma gogagge a kan fafutikar kare hakkin dan Adam, Mista Femi Falana, ya zargi 'yan siyasa da kasancewar su a matsayin ummul aba isin duk wani kalubale da Najeriya ke fuskanta a halin yanzu.