Gwamnatin tarayyar Najeriya
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta himmatu wajen nemo masu zuba hannun jari a ɓangaren kiwo domin magance rikicin makiyaya da manoma.
Majalisar tattalin arziki karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ta kafa kwamitin aiwatar da tsarin gyara wutar lantarkin Najeriya.
Tsohon dan majalisar wakilai, Dachung Bagos ya gargadi gwamnatin tarayya kan tulin basussukan da take karbowa yana mai tambayar inda za a samo kudin da za a biya,
Gwamnatin Bola Tinubu ta yi alkawarin biyan matasa yan N Power da suka biyo gwamnatin Buhari bashi. Gwamnati ta ce nan gaba kadan za a biya yan N-Power
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar ilmi ta sanar da korar shugaban jami'ar Nnamdi Azikiwe (UNIZIK) da ke jihar Abia. Ta ce nadin da aka yi masa ya saba doka.
Ministar harkokin mata, Imaan Suleiman-Ibrahim ta ce gwamnatin tarayya za ta kashe Naira biliyan 112 domin tallafawa shirin samar da tsaro a makarantu.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci sojojin Najeriya su yi haɗin guiwa da mazuana yankuna a Kebbi domin kafa wani tsari da dabarar daƙile ayyukan Lakurawa.
Masana diflomasiyya sun fara nuna damuwarsu kan jinkirin da gwamnatin Bola Tinubu ke yi na nada jakadu yayin da ta riga ta shafe watanni 13 a kan karagar mulki.
Ministan kudi da harkokin tattalin arziki, Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin Bola Tinubu na iya bakin kokarinta wajen kyautata rayuwar ƴan Najeriya.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari