Gwamnatin tarayyar Najeriya
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da wasu muhimman ayyuka da za su laƙume kudi sama da Naira biliyan 750.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr. Goodluck Ebele Jonathan ya sake jimamin rasuwar Umaru Musa Yar'adua bayan shekaru 15, ya ce marigayin shugaba ne na gari abin koyi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda a matsayin mai gaskiya, rikon amana da sadaukarwa, ya ce zai kasance tare da shi.
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Dr. Hakeem Baba Ahmed ya ce ba zai sake karɓar wani muƙami a gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ba.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da kafa sababbin jami'o'i na kudi guda 11, hukumar NUC ta ba su lasisi a Abuja.
Shugaba Tinubu ya sauya wa manyan sakatarori hudu wurin aiki domin karfafa gudanar da aiki, bisa tsarin Renewed Hope Agenda da zai inganta yi wa jama'a hidima.
Kamfanin mai na ƙasa watau NNPCL ya fara korar mutanen tsohon shugabansa, Malam Mele Kyari a wani sabon sauye sauye da Bayo Ojulari ya ɓullo da shi.
Tsohon Sakataren Kungiyar kasashe rainon Ingila, Emeka Anyaoku ya ce tsarin tarayya ne kadai zai ceto Najeriya daga rugujewa, da tabbatar da ci gaba.
Gwamnatin tarayya ta ba da hutu domin bikin zagayowar ranar ma'aikata ta duniya. Gwamnatin ta ayyana ranar Alhamis, 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya
Samu kari