Babban kotun tarayya
Kotu ta yanke hukunci kan jami’an Majalisar Dokoki Mustapha Mohammed da Tijjani Goni bisa damfarar neman aiki a CBN da FIRS, da kudin ya kai N4.8m.
Babbar kotun tarayya ta dakatar da PDP daga gudanar da taron kasa da kuma hana INEC sa ido, bayan korafin Sule Lamido cewa an tauye masa hakkinsa na shiga zabe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban ƙasar Faransa, Nicolas Sarkozy ya shaki iskar 'yanci bayan ya shafe makonni uku kacal daga cikindaurin shekaru biyar.
A labarin nan, za a ji yadda Nnamdi Kanu, shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB ya shaidawa kotu cewa baki daya shari'ar da ake yi da shi ba ta bisa tsarin adalci.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen lauya Malcolm Omirhobo ya tanka wa shahararren Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi kan batun kiransa dan ta'adda.
Wasu kungiyoyin musulami akalla 10 sun garzaya kotu, sun shigar da Gwamna Abba da wasu mutum biyu a gaban kotu kan zargin batancin da ake wa Malam Triumph.
A wannan labari, za a ji yadda Abba Kyari, dakataccen dan sandan da hukumar NDLEA ke shari'a da shi ya tsaya kai da fata a kan cewa ba shi da wasu boyayyun kadarori.
Kotu a Ilorin ta wanke mata biyu da ake zargi da mallakar bindiga, yayin da ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga 'yan fashi da makami uku a Kwara.
Babbar jam'iyyar adawa ta kasa watau PDP ta bayyana cewa ba za ta fasa babban taronta na kasa da ta shirya a Ibadan ba duk da hukuncin babbar kotun tarayya.
Babban kotun tarayya
Samu kari