Babban kotun tarayya
Tsohon gwamna, Sule Lamido ya dauko aiki, zai yi shari'a da PDP a kotu. Sule wanda da su aka kafa jam'iyyar PDP ya na neman shugabancin jam'iyyar hamayyar.
A labarin nan, za a ji cewa kotu dake zamanta a Abuja ta yi fatali da bukatar da lauyoyin Abba Kyari suka shigar gabanta a shari'arsu da NDLEA kan kadarorinsu.
A labarin nan, za a ji cewa Shikh Ahmad Muhammad Gumi ya bayyana cewa addinin Musulunci bai amince a rika zaluntar juna a rayuwar aure ba, ya ba malamai shawara.
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje da sauran wadanda ake tuhuma a kotu sun kawo tsaiko a zaman ranar Litinin.
Jagoran kungiyar 'yan aware ta IPOB, Nnamdi Kanu, ya kasa fara kare kansa a gaban kotu kan zargin aikata ta'addanci. Ya ce babu wata tuhuma a kansa.
Ministan birnin tarayyar Abuja, Nyesom Wike, ya ce ba zai bayyana a kotu kan shari’ar shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ba saboda kawai sunansa ya fito a jarida.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, ya musanta satar dukiyar jama'a lokacin da yake kan mulki. Ya bayyana cewa ya tsunduma sana'ar noma da kiwo.
A labarin nan, za a ji cewa takardar kotu ta bayyana bayanan da ake sa ran shaidun da Nnamdi Kanu zai gabatar a gabanta za su bayar idan an koma zama.
Jagoran kungiyar ta'addanci ta IPOB, Nnamdi Kanu ya raba gari da tawagar lauyoyinsa yayin da aka dawo zaman kotu kan tuhume-tuhumen da ake masa a Abuja.
Babban kotun tarayya
Samu kari