Gwamnatin Najeriya
Shugaban yan kwadago, Joe Ajaero ya ce ba gudu ba ja da baya yayin jawabin da ya yi bayan ganawa da yan sanda a Abuja. NLC za ta cigaba da matsawa gwamnati.
Gwamnatin tarayya ta bayyana maido tallafin lantarki kashi 50% ga asibitoci a fadin Najeriya domin saukakawa talakawa marasa lafiya da rage kudin da ake kashewa.
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana halin da za a shiga a Najeriya saboda karancin kudi da mutane za su fuskanta. ya ce mutane za su dawo cin bashi.
A wannan rahoton za ku ji cewa a yunkurin bunkasa safarar kaya a tsakanin jihohin da ba su da teku, Tsandaurin Tsamiya da ke jihar Kebbi ya bude ofishi a Kano.
Tsohon ministan wasanni Barista Solomon Dalung ya ce yan Najeriya ba su san ko Bello Turji ne hafsun sojojin Najeriya ba yadda yan ta'adda ke bidiyo da kayan sojoji
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi alhini kan asarar rayuka da dukiyoyi da aka samu sakamakon ambaliyar ruwan da ta auku a johohi masu yawa na kasar nan.
Hukumar NCC ta fitar da sanarwa inda ta sanya 14 ga watan Satumbar 2024 a matsayin ranar karshe kan hada layukan kira da lambar NIN a fadin Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta sake turawa yan kasar Poland da jami'an tsaro suka kama bisa zargin daga tutar Rasha a lokacin zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a Arewa.
Kididdiga ta nuna cewa sama da yan Najeriya 31m ke fama da karancin abinci. Gwamnatin Najeriya ta fara kokarin hadaka domin wadatar da a'ummar Najeriya abinci.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari