Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan jihar Neja Umaru Bago ya ja hankalin jama'a bayan an gan shi yana jagorantar rera wakoki da addu'ar zaman lafiya a coci.
Gwamnatin Tarayya ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa JAMB ba zai sake zama wajibi wajen samun gurbin shiga jami’o’i da sauran makarantun gaba da sakandire.
Jirgin shugaban kasa da aka saka a kasuwa ya safe wata hudu a kasuwa ba tare da samun mai saye ba har yanzu. Bola Tinubu ne ya sanya jirgin a kasuwa.
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da shirin samar da ayyukan yi a fadin dukkan jihohi. Karamar ministar kwadago, Nkeiruka Onyejeochace ta bayyana haka a Legas.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta bayyana jin dadi bayan ta samu sabuwar lamba a fannin kula da muhalli, ta samu dawo wa ta 4 daga 35.
Mahaifin marigayi Bilyaminu Bello da Maryam Sanda ta hallaka ya yi magana bayan afuwar shugaban kasa, Bola Tinubu inda ya ce tun tuni ya yafe masa.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi kira ga hukumomi su sake nazari kan bukatar sulhu da 'yan bindigan Najeriya bayan an yi sulhu tsakanin Hamas da Isra'ila.
Daya daga cikin jaororin APGA na kasa, Cif Chekwas Okori ya caccaki wasu daga cikin gwamnonin jam'iyyun adawa da ke gudu wa zuwa jam'iyya mai mulki.
Ministan kudin Najeriya, Wale Edun ba zai samu zuwa taron tattalin arziki da bankin duniya da IMF suka shirya a Amurka ba saboda rashin lafiya da ke damunsa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari