Gwamnatin Najeriya
Hukumar yankin birnin tarayya Abuja (AMAC) ta ce ba gudu ba ja da baya wajen karbar haraji daga mutanen da ke da radiyo da talabijin a gida ko wuraren aiki.
Akalla ministoci shida a Najeriya suka shiga badakalar takardun karatu a Najeriya. Wasu daga cikin ministocin sun kare kansu wasu kuma sun yi murabus daga ofis.
Ministan Tinubu a ma'aikatar kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire, Uche Nnaji ya bayyana cewa ajiye aiki da ya yi a gwamnatin APC, ba ya nufin ya amsa laifi.
Bankin AfDB zai sake ba Najeriya rancen dala miliyan 500 a matsayin kashi na biyu rancen dala biliyan 1 don tallafawa sauye-sauyen tattalin arzikin kasar nan.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya yi wa yan Najeriya albishir game da ayyukan Majalisar Dattawa ta 10 inda ya ce ta kasance mai gaskiya.
An yi kira ga shugaba Bola Tinubu ya shirya taron addu'a na kasa da saka tallafin abinci, ilimi da kiwon lafiya. An ce gakan zao dawo da kishin kasa a Najeriya.
Kungiyar dattawan Arewa ta ACF ta bukaci gwamnatin tarayya da majalisar ta kare matatar Dangote daga masu shirin durkusar da ita kan shigo da fetur daga waje.
Wani gwamna a Arewacin Najeriya ta ya bayyana cewa matsalar tsaro ba za ta kare da wuri ba. Ya ce sojoji da gwamnati na kokari amma abin yana da yawan gaske.
Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya ce Boko Haram ta taba zabar marigayi Muhammadu Buhari a matsayin mai shiga tsakani da gwamnatin tarayya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari