Gwamnatin Najeriya
Kungiyar yan kasuwar man fetur ta kasa ta koka kan yiwuwar samun tsadar man fetur daga matatar man Dangote da ke Legas. IPMAN ta ce sai NNPCL ta sa hannu.
Ministan ayyuka, David Umahi ya roki matasa da su hakura da zanga-zangar da suke shirin yi inda ya yi ikirarin cewa Tinubu ne silar rashin lalacewar Najeriya.
Fitaccen mai sharhi kan al'amuran al'ummar Najeriya, Farfesa Farooq Kperogi, ya bayyana hakikanin wadanda suka dauki nauyin zanga-zangar da ake shirin yi a kasar.
Gwamnatin Tarayya a karyata wata sanarwa da ke yawo cewa Shugaba Bola Tinubu ya yi jawabi kan matsin tattalin arziki inda ya dawo da tallafin mai da na lantarki.
An nemi asusun Rarara a kafar Facebook an rasa bayan da ya saki wata waka da ya yaba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Asabar na watan Yuli.
Yayin da ake shirin zanga-zanga a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta dawo da tsarin ba da tallafi na Conditional Cash Transfer (CCT) inda gidaje 600,000 suka ci gajiya.
Gwamnatin Bola Tinubu ta dauki matakai a gurguje domin ganin ba ayi zanga zanga ba.Yayin da aka hango hadarin zanga-zanga, aka amince da kudirin karancin albashi.
Mawallafin jaridar Ovation, Mista Dele Momodu ya dora alhakin fita zanga zanga da jama'ar Najeriya ke shirin yi a kan gazawar shugaban kaa, Bola Tinubu.
Shehu Gabam, shugaban jam’iyyar SDP na kasa, ya lissafa mutane biyar da ke rike da gwamnatin shugaba Bola Tinubu. Gabam ya ce idan Tinubu ya gaza su ne sila.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari