Aikin Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewar an buga muhawara a Majalisar Wakilai, 'yan majalisa sun yanke shawara a kan nemo inda $35m na gina matatar mai ta shiga.
A labarin nan, za a yi yadda 'yan uwan Bilyaminu Bello na dangin uwa da su ka raine shi suka yi raddi ga mahaifin 'dansu da ya ce ya yafe wa Maryam Sanda.
A labarin nan, za a ji yadda 'yan wasu fitattun 'yan Najeriya su ka yi wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu dirar mikiya bayan ya yafe wa mutane 175.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu kan yafe wa wadanda su ka aikata manyan laifuffuka.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta bayyana takaici a kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya yafe wa dilolin kwaya.
Ministan ma'adanai, Dele Alake ya nunka tsaronsa bayan samun barazanar kisa daga wadanda aka soke wa lasisin hakar ma’adinai, duk da umarnin Shugaba Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa wata wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Ogun ta umarci Sufeton 'yan sanda na kasa da ya gaggauta kamo mata Farfesa Manmoud Yakubu.
Shugaba Tinubu zai sanar da sabon shugaban INEC bayan karewar wa’adin Mahmood Yakubu, inda Farfesa Amupitan na Jami’ar Jos ke kan gaba a masu sa ran shugabanci.
A labarin nan, za a ji cewa jihar Kano ta kara zarra a tsakanin takwarorinta, inda ta samu tara kudin shiga da ya ninka zuwa 100% daga abin da aka tara a baya.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari