Aikin Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Wakilan Najeriya ta bayyana bukatarta ga Shugaba Bola Tinubu game da dakatar da dokar haraji da ake shirin fara aiwatarwa.
Wani ma’aikacin wucin-gadi a Gidan Gwamnatin Jihar Gombe ya rasu a cikin yanayi mai cike da tambayoyi. 'Yan sanda sun cafke wanda ake zargi da hannu a kisan.
Iyalai sun tabbatar da rasuwar fitaccen dan diflomasiyyar Najeriya, Christopher Mbanefo, tsohon wakili a Majalisar dinkin duniya, ya mutu yana da shekaru 95.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan Arewa mazauna jihar Legas sun bayyana cewa rusau da gwamantin jiha ta yi masu ya jefa rayuwarsu a wahala mai tsanani.
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Ministan wasanni, Barista Solomon Dalung ya bayyana cewa agogon da A'isha Buhari ta sa a wajen rantsuwa ya bude kofar baraka.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa daga yanzu wajibi ne a yi gwajin kwayoyi ga masu neman aiki a kowace ma'aikata ko hukumomi domin tsaftace tsarin aiki.
Bankin Duniya na shirin amincewa da rancen $500m ga Najeriya domin bunkasa damar samun kudi ga kananan kamfanoni, tare da jawo jarin masu zaman kansu.
Hukumar NSCDC ta tabbatar da cewa a shekarar 2025 kadai, ta kori manyan jami'ai 38 daga aiki bisa aikata laifuffuka da rashin biyayya wanda ya saba wa sokar aiki.
Aliko Dangote ya kai ƙara ICPC kan shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed, bisa zargin kashe sama da $7m wajen karatun ’ya’yansa a Switzerland. Ya nemi a kama shi.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari