Labaran Kwallo
Wasu matasa sun tafi filin kwallo maimakon filin zabe domin kada kuri'a yayin da ake zaben gwamna a jihar Anambra. INEC ta ce an fara kada kuri'a a jihar.
Kungiyoyin Real Madrid da FC Barcelona sun fafata sau 262 a tarihi. Madrid ta yi nasara sau106 Barcelona ta yi nasara sau 104. Sun yi kunnen doki sau 52.
Dan wasan Argentina, Lionel Messi ya bayyana cewa zai yi farin cikin komawa gasar kofin duniya bayan lashe gasar a 2022. Messi ya ce yana fatan taka leda a 2026.
Peter Obi ya yi Allah wadai da cewa an kashe kudin da FIFA ta bayar wajen gina filin wasan jihar Kebbi a kan Naira biliyan 1.75. Ya ce rashawa ta yi yawa a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar NPFL ta fusata bayan hargitsin da ya tashi bayan wasan da aka buga tsakanin Kano Pillars da Shooting Stars a Kano.
Shugaban Kano Pillars, Ahmed Musa ya nemi afuwa bayan an tayar da tarzoma a wasan Kano Pillars da Shooting Stars. An tashi kunnen doki a wasan Kano Pillars.
Lionel Messi ya lashe kyautar Ballon d’Or sau 8, mafi yawa a tarihi yayin da Ronaldo ke biye da shi. Rahoton Legit Hausa ya dubi manyan zakarun da sababbin taurari.
An zabi dan wasan kungiyar kwallon kafa ta PSP da Faransa, Ousmane Dembele a matsayin zakakurin dan kwallon kafa na shekarar 2025, ya ci kyautar Ballon d'Or.
Fitattun ‘yan wasan Najeriya biyar sun shirya haskawa a gasar Champions League ta 2025/26. An zaɓi Osimhen, Lookman, Tella, Onyedika, da Ilenikhena.
Labaran Kwallo
Samu kari