Labaran Kwallo
Wani dan Najeriya ya shahara a shafukan soshiyal midiya bayan ya yi hasashen cewa Saudiya zata lallasa Argentina da ci biyu da daya. Hakan ya faru yadda ya ce.
Biyo bayan kwance mata zani a kasuwa da Cristiano Ronaldo yayi, kungiyar kwallon Manchester United ta ce daga yanzu babu ita, babu shi kuma ya gama kwallo.
Zakaran kwallom duniya Lionel Messi ya sha kashi hannun Salafawan Saudiyya a wasarsu ta farko na gasan kwallon duniyar dake gudana a birnin Doha ta kasar Qatar.
Cristiano Ronaldo ya yi wata hira ta musamman wanda ake ganin ta fusata Manchester United da kocin kungiyar a halin yanzu, ya soki yadda ake gudanar da abubuwa.
Ana saura kwanaki goma sha daya a fara taka ledar gasar World Cup a birnin Doha kasar Qatar, wasu shahrarrun yan kwallon sun gamu da ibtila'in raunuka yanzu.
‘Dan kwallon kungiyar Manchester United, Mason Greenwood zai bayyana a gaban kuliya. Shi ma Paulo Nasser ya yi karar Barcelona da Santos a kan cinikin Neymar Jr
Alhaji Ibrahim Musa Gusau ya tabbata sabon zababben shugaban Hukumar Kwallon kafa ta Najeriya, NFF. An zabe shi sabon shugaban NFF a zabensu karo na 78 a Edo.
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, za ta zabi sabon shugaba na 40 a gagrumin taronta na shekara-shekara karo na 78 a babban birnin Benin dake Edo ranar Juma'a.
Tsohon Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles, Mikel Obi ya yi murabus daga wasan kwallon kafa bayan shekaru 20 yana wasan. Tsohon dan wasa
Labaran Kwallo
Samu kari