Labaran Kwallo
Wani mutumi ya tayar da rigima cikin jirgin ƙasa inda ya zargi matasan ƙwallon Najeriya da wakiltar abin da ya kira gwamnati ko ƙungiyar yan ta’adda.
Kungiyar Super Eagles ta Najeriya ta fafata a gasar kofin duniya daga 1994 zuwa 2025. Najeriya ta fafata a 1994, 1998, 2022, 2010, 2014, da kuma 2018.
Kocin Najeriya, Eric Chelle ya ce kasar DR Congo ta yi tsafi da wani ruwa kafin ta samu nasarar doke Super Eagles a wasan neman shiga gasar Kofin Duniya.
Najeriya ta wuce matakin play-off bayan doke Gabon, yanzu za ta kara da DR Congo. Tana bukatar yin nasara a wasa ɗaya ko biyu kafin shiga gasar cin kofin duniya.
Ƙungiyar Katsina United ta karyata rahoton da ke cewa magoya bayanta sun mamaye fili yayin wasan su da Barau FC a Katsina inda suka hallaka dan wasa.
Wasu matasa sun tafi filin kwallo maimakon filin zabe domin kada kuri'a yayin da ake zaben gwamna a jihar Anambra. INEC ta ce an fara kada kuri'a a jihar.
Kungiyoyin Real Madrid da FC Barcelona sun fafata sau 262 a tarihi. Madrid ta yi nasara sau106 Barcelona ta yi nasara sau 104. Sun yi kunnen doki sau 52.
Dan wasan Argentina, Lionel Messi ya bayyana cewa zai yi farin cikin komawa gasar kofin duniya bayan lashe gasar a 2022. Messi ya ce yana fatan taka leda a 2026.
Peter Obi ya yi Allah wadai da cewa an kashe kudin da FIFA ta bayar wajen gina filin wasan jihar Kebbi a kan Naira biliyan 1.75. Ya ce rashawa ta yi yawa a Najeriya.
Labaran Kwallo
Samu kari