Labaran Kwallo
Dan wasan tsakiya na Besiktas, Wilfred Ndidi, ya zama sabon kyafin din tawagar Super Eagles. Nadinsa na zuwa ne yayin da Najeriya za ta fafata a gasar AFCON.
Wasu fitattun mawakan Najeriya sun yi fice a wajen halartar manyan wasanni na duniya, inda Afrobeats ya shiga gasar FIFA, UEFA, Ballon d’Or da AFCON.
Yayin da ake shirin fara AFCON 2025/2026, akwai fitattun ‘yan wasan Afirka irin su Mohamed Salah, Didier Drogba da suka yi fice amma ba su taba lashe kofin AFCON ba.
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona SC ta sanar da mutuwar dan wasan ta, Mario Pineida bayan an harbe shi da bindiga a kasar Ecuador. Masu mutane ne suka harbe shi.
Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Najeriya watai Super Eagles, Ahmed Musa, ya yi ritaya. Ahmed Musa ya yi ritaya daga buga wasannin kasa da kasa.
Tsohon kyaftin din kungiyar Super Eagles, Mikel John Obi, ya ce ya kira fadar Muhammadu Buhari domin ‘yan wasa su samu alawus dinsu na gasar cin kofin duniya a 2018.
Rahoton da Google ya fitar na abubuwan da aka fi bincike a manhajarsa a 2025 ya nuna Sanata Natasha Akpoti ce aka fi karanta labaranta, sai su Muhammadu Buhari.
Kocin Super Eagles ya fitar da jerin ƴan wasa 54 da ke da damar wakiltar Najeriya a gasar AFCON cikin wannan wata, inda daga bisani za a zaɓi 28 da suka fi cancanta.
Lionel Messi ya zarce Ferenc Puskás, inda yanzu ya zama dan wasan da ya fi kowa yawan kwallayen da ya ba da aka zura a raga a tarihin kwallon kafa.
Labaran Kwallo
Samu kari