Aikin noma
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana kaɗuwa bisa yadda ake samun ƙaruwar yunwa a kasar nan, inda ya ce lokaci ya yi da za a dauki mataki.
Yayin da ake kuka saboda hauhawar farashin kayayyaki ciki har da na abinci, an fara samun saukin farashin hatsi a kasuwar Dawanau, kamar yadda Legit ta taro.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta amince da fitar da Naira Biliyan 2.5 domin aikin madatsar ruwa Kafin ciri a karamar hukumar Garko domin habaka noma.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya shawarci mazauna babban birnin tarayya da su ajiye maganar zanga-zangar, inda ya ce shugaban kasa zai kawar da yunwa.
Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da dasa bishiyoyi miliyan 3 a fadin jihar Kano domin inganta noma, yaki da zaizayar kasa da dumamar yanayi a fadin jihar Kano.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da taron masu kananan sana'o'i, wurin noma mai amfani da hasken wutar rana da kuma rabon tallafi ga mazauna Jigawa.
Aliko Dangote, shugaban rukunin kamfanonin Dangote, ya samu gayyata daga shugaban kasar Gabon, Brice Oligui Nguema domin ya zuba jari a harkar siminti da taki.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya gargadi jami'an gwamnatin Kano su guji karkatar da tallafin takin manoman jihar a dukkanin kananan hukumomi 44. Manoma 52, 000 za su samu.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ware Naira Biliyan 29 domin gudanar da ayyukan raya jihar Kano. An ware adadin kudin ne domin aiwatar da sababbin manyan ayyuka.
Aikin noma
Samu kari