Yan bindiga
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi magana kan maganar ministan tsaro cewa ba za a yi sulhu da 'yan bindiga ba a Najeriya.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce ya daina shiga daji wajen 'yan bindiga tun lokacin gwamnatin Muhammadu Buhari.
Shugaban Karamar Hukumar Safana, Alhaji Abdullahi Sani, ya raba motoci 10 ga kansiloli tare da tallafawa mutane 1,322 a wani gagarumin shirin karfafa guiwa.
Kungiyar kwadago ta NLC ta ce za ta gudanar da zaman makoki da zanga-zanga a Najeriya. 'Yan kwadago sun ce ba za su zuba ido ana cigaba da kashe mutane ba.
Cocin Katolika na Zaria ya tabbatar da sace Fasto Emmanuel Ezema a gidansa da ke cocin St. Peter’s, Rumi a jihar Kaduna inda ya nemi taimakon al'umma.
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi addu'a mai zafi game da rashin tsaro da masu taimakon 'yan ta'adda a Najeriya.
Wasu gungun 'yan bindiga sun kai sabon hari jihar Kaduna, inda suka sace shanu 365 a garuruwan Fulani 4. An roki gwamnati da hukumomin tsaro su kai dauki.
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da jigon jam’iyyar APC a yankin Ibadan, Hon. Wale Oriade, lokacin da yake barin ofishinsa da misalin ƙarfe 7 na yamma.
Sabon ministan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa mai ritaya ya bayyana cewa ba za a cigaba da sulhu da 'yan ta'adda ko biyan kudin fansa ba.
Yan bindiga
Samu kari