Yan bindiga
'Yan bindiga sun kutsa wani yanki na garin Tsafe kuma sun sace dalibai biyar na kwalejin kiwon lafiya da fasaha da ke Tsafe, jihar Zamfara a sa'o'in farkon yau.
Rahoton da muke samu daga jihar Taraba sun nuna cewa wasu tsagerun yan bindiga sun halaka hakimi a cikin masallaci dake garin Maisamari, ƙaramar hukumar Sardaun
Fusatattun matasa a jihar Benue sun gudanar da zanga-zanga sakamakon kisan gilla da wasu tsagerun 'yan bindiga suka yiwa mutane goma sha tara a jihar tasu.
Harin ya wakana ne a ranar da rundunar yan sandan jihar Filato ta yi watsi da rade-radin da ke yawo cewa yan bindiga sun shigo garin Jos kuma suna iya kai hari.
Wasu yan bindiga sun sace motocin fasinja biyu da ke a hanyarsu ta zuwa yankin Kalabari a kananan hukumomin Degema, Asaritoru da Akukutoru daga Port Harcourt.
An yi artabu tsakanin dakarun yan sandan jihar Katsina da wasu yan bindiga yayin da suka yi yunkurin kai hari kan mutane a yankin Kahiyal dake Jibia a Katsina.
Ya zama abun azabtarwa da hashin hankali ga iyalan da 'yan bindiga sukayi awon gaba da 'yan uwansu a harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna a watan da ya gabata.
An samu sama da gawawwaki 50 tare da konannun gidajen mutane 100 a wasu kauyukan karamar hukumar Kanam ta jihar Filato kamar yadda mazauna yankin suka tabbatar.
Sabon bayani ya nuna cewa mutane 68 da suka hada da mata 41, maza 22 da kananan yara biyar ne ke tsare a hannun yan bindiga da suka farmaki jirgin kasan Kaduna.
Yan bindiga
Samu kari