Yan bindiga
'Yan Najeriya na cigaba da maganganu kan yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mayar da hankali tare da shawo kan matsalar jam'iyyarsa a APC ana dab da zabe.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai hari gidan kwamishinan muhalli na jihar Filato da safiyar Asabar ɗin nan, sun yi garkuwa da matarsa da kuma ɗiyarsu guda ɗaya.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai mummunan hari wani yankin jihar Neja, inda suka yi awon gaba da wasu mutane da dama da har yanzu ba a tantance ba.
An yi kira ga Gwamnatin Tarayya akan neman hanyar tattaunawa da ‘yan bindiga ta hanyar amfani da shugabannin addini a matsayin wata hanyar shawo kan hadin kan d
Wasu yan bindiga sun kai wani kazamin hari karamar hukumar Aguata wacce gwamnan Anambra, Farfesa Soludo, ya fito daga yankin ranar Alhamis, sun cinna wuta.
Yan fashin daji suna can sun kai farmaki a garin Daza da ke karamar hukumar Munya a Jihar Niger. Shaidu, wanda suka tabbatarwa Daily Trust da harin sun ce mutan
Sakamakon farmakin da fitaccen dan bindiga, Dogo Gide da yaransa suka kai Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri a Jihar Kebbi, sun sace dalibai da malam
Allah ya amshi ran Sajan Muhammad Haruna Funtua, daya daga cikin mutanen da harin jirgin kasan Kaduna ya ritsa da su. Ya rasu sanadiyar rauni da ya ji a harin.
Rundunar jami'an tsaron hadin guiwa sun bincike tare da duba dajikan Ogbomoso ta jihar Oyo bayan jama'a sun koka kan ganin bakon jirgin sama da ke sauka a wuri.
Yan bindiga
Samu kari