Yan bindiga
Wasu yan bindiga da ake zargin yan fashi da makami ne sun kai har gidan babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kuma na hannun daman Buhari.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu daga cikin sojojin da ke aiki a wani yankin jihar Katsina bayan tashin wata nakiya a hanya.
Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da tsige wasu sarakuna biyu da hakimi bisa zargin hannu wajen taimakawa ayyukan 'yan bindiga a wasu yankunan jihar ta Zamfara.
Wasu gungun ‘yan bindiga sun kashe wani shugaban tsagin APC a jihar Bayelsa Sunday Frank-Oputu. Wannan na zuwa ne kwanaki bayan da ya kalubalanci APC a jihar.
A wani hari da ake zaton na ɗaukar fnasa ne, yan bindiga sun halaka jagoran yan Bijilanti da wasu dakaru Shiga a ƙauyen Nada, dake yankin Gusau ta jihar Zamfara
Masu garkuwa da mutane sun sace wata mai aikin taimakon jama’a, Ramatu Abarshi, da diyarta Amira, bayan sun gama raba kaya ga al’umman Mariri a jihar Kaduna.
Fitaccen gagararren shugaban kungiyoyin ta'addancin da suka addabi yankunan jihohin Benue, Nasarawa da Taraba, Leggi Jibrin, ya shiga hannun jami'an tsaro.
Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra. Sun nemi a biya fansa miliyan N4.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kashe jami’an yan sanda uku a ranar Asabar, 23 ga watan Afrilu a jihar Kogi yayin da suka kai farmaki a hedikwatar su na Adavi.
Yan bindiga
Samu kari