Yan bindiga
Gwamnan jihar Imo dake kudu maso gabashin Najeriya, Hope Uzodinma, ya ce ba shi da sauran tantama kan mutanen dake ɗaukar nauyin ayyukan yan bindiga a Najeriya.
Wasu yan bindiga sun hallaka wani malamin makarantar sakandare mai suna Tukur Kurma a yankin Danzaurfe da ke a jihar Zamfara a ranar Talata, 19 ga watan Afrilu.
Wasu ‘yan bindiga a ranar Talata da daddare sun yi wa tawagar sabon zababben dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Jos ta Arewa-Bassa, Musa Agah kwanton ba
Rahotanni sun bayyana cewa wani mai neman takarar majalisar dokokin jihar Enugu a zabe mai zuwa Mista Akaolisa Ogbe ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin.
Yayin da matsalar tsaro a yankin kudu maso gabashin Najeriya ke ƙara taɓarɓarewa, gwamnan Imo, Hope Uzodinma, ya caccaki masu sukar shugaba Buhari kan lamarin.
Dakarun sojin Najeruya daje girke a jihar Benuwai, sun sami nasarar tura yan ta'adda uku zuwa lahira bayan musayar wuta yayin da suka fita sintiri a yankin.
Rahoto ya bayyana cewa an kashe wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba a wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a karamar hukumar Orlu ta jihar Imo; kudanci.
Nasanda, wani shahararren mai garkuwa da mutane a jihar Zamfara ya bai gwamnatin jihar wa'adin kwana 14 da ta biya shi N30 miliyan a matsayin diyyar matarsa.
Wasu ‘yan ta’adda masu yawan gaske a kan babura da ke wucewa ta Kapana, cikin karamar hukumar Munya a ranar Asabar, 16 ga watan Afrilun wannan shekarar....
Yan bindiga
Samu kari