Yan bindiga
Rundunar hadin gwiwa ta jami’an tsaro ta kashe ‘yan bindiga 10 a jihar Neja. Hakazalika, sun kuma ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su a yayin aikin tare kwa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin ya ce abu ne mai wahala a murkushe ‘yan bindiga saboda yadda ake garkuwa da mutane a matsayin wata garkuwa.
'Yan ta'addan da suka sace fasinjoji jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna, sun sako Sadiq Ango Abdullahi, dan shugaban kungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango.
Jimillar mutane takwas sun rasa rayukansu a karshen makon nan yayin da 'yan bindiga suka kai farmaki wani gidan giya da matsayar sojin Najeriya a jihar Anambra.
Yan bindiga sun kashe akalla fasinjoji biyar ciki harda wani dan sa kai a wani farmaki a hanyar Sabon Gari-Kampani da ke karamar hukumar Wase ta jihar Filato.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana kafa Kungiyar Kare Hakkokin Fulani Makiyaya mai suna NORIC. Ya bukaci makiyaya da su miko kokensu ga kungiyar, za ta bi musu hakki.
Hukumar Sadarwa ta Najeriya ta bayyana cewa a yanzu an hana ‘yan ta’adda da ‘yan fashi samun damar amfani da hanyoyin sadarwa bayan an hada NIN da layukan SIM.
Mazauna kauyen Magazu da kewaye a karamar hukumar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara sun fara barin gidajensu na gado sakamakon tsanantar farmakin 'yan bindiga.
Gwamnatin Jihar Zamfara ta gurfanar da sarakuna biyu da aka tsige saboda zargin taimakawa yan bindiga a kotun majistare ta jihar, Channels TV ta rahoto. An gurf
Yan bindiga
Samu kari