Yan bindiga
Rundunar yan sanda reshen jihar Anambra ta tabbatar da an yi garkuwa da ɗan majalisar jiha a yankin Aguata da ke jihar Anambra, yankin da gwamnan jihar ya fito.
Wasu da ake zargin ‘yan ta’addan Ansaru ne da suka kai harin nakiya a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna tare da yin garkuwa da fasinjoji da dama sun sako wata fasi
An yi ram da mai mulki a Kaduna dauke da AK-47 kusa da sansanin ‘Yan bindiga. An wuce da wannan mutumi zuwa babbar hedikwatar ‘yan sanda da ke garin Kaduna.
'Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Yadagungume da Limi a ranar Laraba a ƙaramar hukumar Ningi, inda suka kashe mutum uku kuma suka raunata mutum daya. Jaridar T
Dakarun rundunar sojojin Najeriya shida sun mutu a wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Tati da ke karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Sun sace daya.
Yayin da ‘yan bindiga su ka kai hari wasu garuruwa da ke karamar hukumar Munya inda mazauna yankin sun yi ta tserewa daji, The Cable ta ruwaito. An samu bayanai
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi ajalin mutum Takwas a kauyen dake yankin karamar hukumar Goronyo a Sokoto, su faɗa wa mutane abin da zai sa su daina kawo hari.
Tsagerun yan bindiga a kan babura sun farmaki kauyen Taka Lime da ke karamar hukumar Goronyo a jihar Sokoto inda suka kashe mutane takwas tare da sace wasu.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya ce abaya hukumomin tsaro ne suka bukaci karin lojaci don kammala bincike kan mutanen da ake zargi da taimakawa yan bindiga
Yan bindiga
Samu kari