Yan bindiga
Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari kauyen Kakidawa a karamar hukumar Maradun a Zamfara, sun kai harin cikin dare sun sace mata da yara 43.
Jami'an tsaro da suka hada da sojoji, yan sanda, yan banda sun hada kai wajen gwabzawa da 'yan bindiga masu garkuwa da mutane a Kebbi. Sun ceto mutane 36.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya zaga unguwannin Kano ya zaga unguwannin jihar Kano domin maganin ƴan daba. Kwamishinan ya umarci a kama ƴan daba.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Taraba kan dira kan wasu 'yan bindiga da suka sace mutane. Sun kubutar da mutanen da miyagun suka sace.
Yan sanda sun kai farmaki a jihohi inda aka ceto mutane sama da 30. An ceto mutane 20 a Katsina tare da kama shugaban masu garkuwa Idris Alhaji Jaoji.
Sojojin Najeriya sun gwabza da 'yan ta'adda a Taraba da Benue a wani samame da suka yi. Sojojin sun kwato motar 'yan ta'adda da babur d wasu bindigogi.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi nasarar fafatawa da 'yan bindiga. 'Yan sandan sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane da miyagun suka yi.
Ana fargabar 'yan bindiga sun yi awon gaba da wata sabuwar amarya da kawayenta hudu a jihar Sokoto. An ce 'yan bindigar masu biyayya ne ga Bello Turji.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kaddamar da hare-hare a wasu kauyukan karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina. Sun kashe mutane tare da yin garkuwa da wasu.
Yan bindiga
Samu kari